Dasunan Allah mairahma maijinqai godiya

dayabosuntabbata ga Allah ubangijin Talikkai,

Allah kayisalati dasalamigashugabanmu muhammad (saw)

da Alayensa dasahabbansa bakidaya.

Inason inyi amfanidawannan dama wurin bayyanama duniya cewa

nimutunne wanda keson sadaukarda rainai wuringanin addinin muslunci yacigaba

dama Al ummar musulmi bakidaya sannan nimusulmine

mai riqeda hanyarshiriya watau hanyar la ilaha-illallahu muhammadurrasu lullahi (saw)

zamu yibakin kokarinmu wuringanin Addinin muslunci yacigaba

Sannan zanyi bakin kokarina wurin ganin anyi aikitare

amatsayinmu namusulmi domin Agudutare kuma atsira tare.

Sannan nabuda wannan website ne badon komiba illah cigaban zamantakewa irinta addinin muslunci

wandama haka yakaiga idan kanason katuro vidio ko potuna kana

iyarurosu to kaga tahaka zanyi ammanidadama inturo ma yan uwana musulmi

abubuwanda nayyi daidai da muslunci

inma vidio ko potuna sannan zanso inyi amfani dawannan dama

inrinka turo “hadissai” wanda zasutaimakasosai garayuwar mutayau dakullun.

Nidai maisuna Lecturer Aminu muhammad kaura asalin wannan sunanawa yasamo asaline tun ina makarantar secondry school sai kuma gashi Allah da ikonai yasa gurudau yazama gaskiya harma yanzu ina bearing dawannan sunan gaskiya nayi farinciki matuqa kuma najidadi ainun dafatan uban giji Allah kakara munataimako dacigaba akodayaushe uban giji Allah inarokonka kataimaki muslunci da musulmi aduk indasuke sannan kaqaskanta kafirci da kafirrai aduk indasuke. Ya ubangiji irin matsalarda kasarmu nigeria tasamu kanta aciki wannan matsalace bayar qaramaba da fatan Allah kasawwaqe sannan kayima kasarmu damu jagora Allah kakaremu dagasharrin masusharri aduk indasuke kataimakemu dataimakon kadon son daketsakaninka da annabi muhammad (SAW) Allah kabamu zama lafiya dagamawa lafiya da abinda lafiya tatanada Allahumma amin. Bayan haka inakira gadaukacin ‘yan uwanmu musulmi da aduk lokacin damunkayi sallah muroqi Allah da yamagancemuna matsalolin da qasarmu nigeria keciki dafatan Allah kabamu ikon yin hakan . Bayan haka

zanyi amfani dawannan dama inbayyana dantari hina wanda mayakunshi sana oi dadai sauranwasu ‘yankarancekarance danayi

dafarkodai ni mutunne maizaune a nigeria sannan jaharmu itace zamfara sannan anhaifeni cikin garin kaura-namoda Local goverment sannan nayi karatun primari dina da secondry A cikin kaura namoda wanda ma zandan fadi sunayen wasunsu dafarkodai nayi primari dina acikin wata makaranta maisuna ummarumma-muda pilot primary school wanda dana qareta natafi secondry school cikin wata makaranta maisuna international secondry school kaura-namoda nacigaba ina cikin international secondry school saida nayi shekara ukku aciki wanda inayin shekara ukku saina barka nakoma wata makaranta maisuna Gdsss watau government day secondry school sabon garin kaura namoda nacigaba dakaratu acan harsaida naqareta wanda alokacinda naqareta na zauna gida inajian result hakadai ankaitayi har result yazo wanda zaibada damar zuwa wata babbar makaranta, nacigabada karatuna kuma ina kasuwanci wanda nagama biyu kenan gakasuwanci kuma gakararu. Atakaicedai ni haifaffen dan zamfara stae ne kuma kocikin zamfara a cikin kaura namoda idan kanaso kokinaso kokuna son kutuntuban don qarin bayani to ana iyasamuna tawadannan ababe kamarhaka: email Adress Lectureraminukaura@gmail.com kokuma Aminumuhammad18@yahoo.com idanma kana mafanida 2go to kana iya tuntubata ta wannan username watau LecturerAk1 kai idanma kanason ganina kana iya tahowa kaitsaye idan wajen jaharmukake sai incema kazo zamfara idan kazo zamfara kace Akaika kaura idan an kaika kaura kace akaika kofar-zurmi da ankaika kofar zurmi kace agwadama Lecturer Aminu muhammad kaura. To insha Allahu za akaika kuma zamuhadu dakai kaitsaye bawani kokonto da ikon Allah ashiryenike intarbeka inmazuwa kayi gidammu koma kirana kayi awaya koma ba awayaba kayomin saqon email ko ka lalaban ta facebook to insha Allahu zan ansamakuma zansaurareka batareda batalokaciba , shi facebook username dina shine kamarhaka Lecturer.aminumkaura. Sannan lambarwayata itace kamarhaka 08094185334 / 08109153027/ 08184727915 wadannan sune lambobina wadanda daka kirani zakasaman insha Allahu dafatan Allah kataimakemu kadaremu kakarabamucigaba gadaukacin ayyukanmu nawaukakullun Albarkacin bismillahirr-ahmanirrahim. Waman yata qillaha yaja allahu mah rajan wa yarziquhu min haisu la yahtasubu. Uban giji Allah kamuna jagora amin. Nine naku Lecturer Aminu muhammad kaura. 4 all insha Allah. And happy edil-fitr to you all my dearest brothers and sisters in islam and may God grant us by its Good kindness. Ameen.