Sakon Godiya Zuwaga His Excellency; Gwamna Abdulazeez Yari, _Na Zamfara_bisaga Karamcin Daya yiwa Maigirma Hon. Lawal M.Liman ( GABDON KAURA) Shugaban karamar hukumar mulkin kaura-namoda; Akan sanya shi Dayayi Cikin ‘Yan kwamitin Ai-kin-Hajji na wannan shekara:
.
Tabbas Sanya maigirma Chairman “Gabdon kaura”, Da mai-daraja “Gwamna A.A Yari” Yayi Acikin wannan kwamiti, na Aikin hajji, Abin Aya bane, kuma Abine dake nuna Dha’a da, biyayyar M.Liman Ga Gwamna, haka kuma; Abine dake nuna kwazo, da kaifin hankali na “Gabdon kaura”, wanda ma yasanya maigirma Gwamna Akullun keson Yaga yayi Aiki Tareda shi, don dama Maidaraja Gwamna mutane masu basira yake son yaga yayi aiki tare dasu, kamar: Lawal M.Liman (GABDON KAURA) domin su kamamai Wurin Ciyarda wannan jiha Gaba_ dama kowa yashedi “GABDON KAURA” mutun ne! mai Aiki tsakaninsa da Allah, ba dan “Almun-da-hanaba” Tinda Yafara Chairman-Kawo Yanzu !
.
Shi dai wannan komiti ( komiti ne, mai mutun, 21 da ‘yan kai ) wanda His Excellency Maigirma mataimakin Gwamnan jihar zamfara Malam Ibrahim wakkala Liman, ( Sarkin malaman Gusau) ke shugabanta, Sai Prof, Abdullahi shinkafi, S.S.G to the state Governmt, ke zama Sakataren Komitin;
Sai Shuwagabannin kananan hukumomi guda Uku (3)
#SUNE_KAMAR_HAKA:
1-Hon Lawal M.Liman Gabdon kaura (ACIP), chairman Kaura L.G
2-Hon Aliyu Abubakar M.C Chairman Tsafe L.G
3-Hon Dr. Yahaya Shehu maradun Chairman maradun L.G
_
Sai Kuma Wasu daga cikin ‘yan Majalisar jihar zamfara, da Wasu manyan ‘yan-siyasa, da Manyan ma-ai-katan Gwamnatin jihar Zamfara
wadanda suke zama membobin Komitin Na’ Ai-kin-Hajjin wannan sheraka
.
Ya Maigirma Gwamna! Mu Al’ummar Karamar hukumar Mulkin kaura-namoda, muna godiya-matuka_bisaga wannan karamci, dakayiwa maigirma Chairman dinmu, da fatan Allah yasaka ma da Alkhairi; Allah ya shigarmaka gaba, shikuma “GABDO” Allah yabasu ikon sauke wannan nauyi da aka dora masu
.
Allah ya taimaki Lawal M.liman (Gabdon kaura), ya biyamai da bukatarsa, ya taimaki Kaura L.G, da jihar zamfara; dama 9ja, da duniyar musulmi, baki daya.
#AMEEEN MUNGODE! MUNGODE! MUNGODE.