#INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRA JIUN!!
haba wannan bala’i Naku ” ‘YAN
SHI’A” na karyata hadissan
manzon Allah (S.a.w)dami yayi
kama? Yau zan fallasa ‘yan-shi’a,
da hujjoji daga hadissan manzon tsira (S.aw)
.
‘Yan-Shi’a, da kuke cewa;
“haramun ne shafar huffi” ga
hadisin dayazo da shafa akan
huffi_ daga mugira dan shu,ubah (R.A) Ya ce, “na
kasance tare da Annabi (S.A.W) a
wata tafiya, sai na sunkaya zan
cire masa huffinsa, sai yace
“Barsu, domin na shigar da su,
suna masu tsarki, sai ya shafi samansu” (kuduba cikin littafin
umdatul ahkam, babul mas’hi
alalhuffi). Sannan hadith daga
huzaifa dan yaman (R A) yace
“Na kasance tare da Annabi
(S.A.W) sai ya yi bawali, yayi alwala, sai ya shafi kan huffinsa.
Duk wadannan hadissaine dake
nuna shafa akan huffi, saboda
haka duk malaminda yace
haramun ne, shafa akan huffi
kuce ya kawo hadissaI ingantattu da sukace ba’a
hakan, bawai ya gayamaku
gimsamiba, sannan kuna zancen
auren mutu’a wannan tun
zamanin manzon Allah S.A.W,
aka shafeshi, hukuncinsa, idan kuma akwai malamin
dayacemaku manzon Allah
S.A.W ya badadamar acigaba da
yinsa, shima ya kawo muna aya
ko hadith ingantattu,dasuka
tabbatar da ana hakan yanzu kunga sai mu ga inda yasamo
bayanin
.
SANNAN: zagin da kukeyi wa
sahabbai, da shuwagabanni,
kusani wallahi halaka ce kuke sanya kawunanku, domin yazo
a littafi cewa:
“SHI MAFIFICIN KARNI SHINE
KARNIN WADANDA SUKAGA
MANZON ALLAH (S.A.W) KUMA
SUKAYI IMANI DASHI, SANNAN MASU BIMASU, SANNAN MASU
BIMA MASU BIMASU, SANNAN
MAFIFITAN HALIFOFI
SHIRYAYYU,MASU SHIRYAR
ZUWA SUNE: ABUBAKARIN,SANN
AN UMARU, SANNAN USMANU,SANNAN ALIYU, ALLAH
YAYARDA DASU BAKI DAYANSU,
SANNAN KUMA KAR A AMBACI KO
DA DAYA DAGA CIKIN SAHABBAN
MANZON ALLAH (S.A.W) SAIDA
MAFI KYAWON AMBATO, SANNAN DA KAME BAKI DAGA
ABINDA YA GUDANA A
TSAKANINSU,DOMIN SANI CEWA
SU SUKA FI CANCANTAR MUTANE
ANE MAMASU MAFI KYAWON
MAFITA, AKUMA YI MASU ZATON MAZAHABA MAIKYAU. SANNAN
DA DA’A GA SHUWAGABANNIN
MUSULMI GA MAJIBINTA
AL’AMURRANSU, DA
MALAMANSU, DA BIYAR HANYAR
BAYIN ALLAH,N DA SUKA SHUDE,DA BIYAR GURA BUNSU,
DA NEMA MASU GAFARAR ALLAH,
DA BARIN GARDAMA DA JIDALI,
ACIKIN ADDINI, DA BARIN
DUKKAN ABINDA ‘YAN BIDI’A
SUKA BIDI’ANTA (acikin addini) KUDUBA WANNAN BAYANI
ACIKIN “RISALA” SHAFI NA 10-11
…………………………………..
. Kuma kusani irin kalar salatin
da kuke bamu gashi cikin
salatanda manzon Allah ya koyarda sa habbansaba, #HADITH NA 72/397: Yahaya ya zantar dani daga
malik, daga Abdullahi dan
Abubakar dan hazim daga
mahaifin sa, daga Amru dan
sulaiman azzaraki, cewa shi
yace: humaidissa’idy ya bani labari cewa su sun ce: Ya
manzon Allah yaya zamu yi
salati gare ka? “Sai yace: kuce:
Allahumma Salli Ala
muhammadin wa’az wajihi, wa
zurri-yatihi, kama sallaita ala ali ibrahima, wabarik ala
muhammadin wa’az’wajihi, wa
zurriyatihi-kama barakta Ala
ibrahima-Innaka Hamidun
majidun”
. HADITH NA 73/398:
Ya zantar dani ya karbo daga
malik, daga Nu’aimu dan
Abdullahi Almujmari, daga
muhammad dan Abdullahi dan
zaidu, cewa ya bashi labari daga Abi Mas’udul ansariy cewa shi
yace: Manzon Allah (S.A.W) ya zo
mana yayin da muke mazaunin
sa’ad dan Ubadata sai bashiru
dan sa’adu yace da shi: Allah ya
umar ce mu mu yi salati a gare ka ya manzon Allah. To yaya za
mu yi salatin a gare ka? Sai yace:
sai manzon Allah (S.A.W) yayi
shiru har sai da muka yi burin
inama da bai tambaye shi ba,
sannan sai (manzon Allah S.AW) yace: “Ku Ce Allahumma salli Ala
muhammadin wa’ala ali
muhammadin, kama sallaita Ala
ibrahima,
Wa barik ala muhammadin
Wa’ala Ali muhammadin kama barakta ala ali Ibrahima fil
alamina, innaka kamidun
mujidun, wasallamu kama qad
alimtum”
(ku duba, muwaddha malik
babun ma ja’a fi salati Alanna biyyi (S.A.W)
.
Wadannan suna daga cikin
salatan da manzon tsira (S.A.W)
ya sanarda sahabbansa su rika
yimasa,tsira da aminci ya tabbata aka resu, don haka ku
ku kawo muna awane hadithi #kukaga kalar wannan salatin da kuke??
.
Sannan da kuke karyatawa
akan, gaggauta budin baki
——————
Hadith Na 6/635- yahaya ya zantar dani daga malik, daga
Abi hazim dan dinar, daga sahai
dan sa’ad, assa’idi, hakima
manzon Allah (S.A.W) yace:
“mutane baza su gusheba da
alkhairi matukar sun gattauta buda baki”
.
Hadith na 7/636- wa haddasani
an malik, an abdulrahmani ibni
harmalatal aslamiyyi, ansa’idi
Ibnul masayyabi, Hakima manzon Allah (S.A.W)
yace: “mutane bazasu gushe
acikin al-khairi ba matukar suna
gaggauta buda baki”
.
‘yan shi’a ina baku shawara da cewa duk abinda wadannan
malaman naku suka gayaku
kuce su baka hujja kwakkwara
akan Alkur’an da hadith,, bawai
wani yaje ya kirkiri
maganganunsa ba na shirme yazo yana karantawa akanku
yana cewa wani yace. Domin ko
Allah cewa yayi “Bamubar
Komai Acikin Littafi ba” daga
karshe ina rokin Allah yasa
wannan nasiha ta amfani ‘yan- shi’a masu niyar shiriya, damu
baki daya. ALLAHUMMA SALLI
ALA SAYYADINA MUHAMMADIN
WA’ALA ALIHI, WA AS’HABIHI
WASALLIM..
. Allah ya ganardamu gaskiya ya
bamu ikon binta, ya sanardamu
karya ya bamu ikon kauce mata.

Advertisements