LABARI: A Yau Ne Aka Rantsar da Sabon S.S.G A jihar zamfara; wanda Zai Gaji .Senator “Tijjani Yahaya Kaura” bayan Aje Aikin sa !. Shugaban karamar hukumar mulkin kaura, Hon. Gabdon kaura , Da Mai martaba sarkin kaura Sun halar ci taron.
.
A yau ne 26/8/2015 Gwamna Abdulazeez Abubakar Yari, Na Jihar Zamfara Ya Rantsarda Sabon Sakataren Gwamnatin jihar zamfara, professor. Abdullahi Muhammad Walin Shinkafi, wanda shi ne, zai Gaji
“SENATOR TIJJANI YAHAYA” (TAFIDAN KAURA)
Wandaa ya aje Aikinsa domin tsayawa Takarar Sanata, kuma Allah cikin ikonsa, Yaba “TAFIDAN NA kAURA” damar zama Sanatan adaidai wannan lokaci.
.
Awurin Taron; maigirma shugaban karamar hukumar mulki ta Kaura Namoda, “Alhaji Lawal M.Liman Gabdon Kaura” (Ambassador of peace) da mai-martaba sarkin kiyawan kaura
“Alhaji Ahmad muhammad Asha”, da wadansu Sara kuna, da sauran, wasu kusoshin Gwamnatin Jihar Zamfara, Ma-aikata,Da wasu ‘yankasuwa, sun halarci Taron daya gudana. A yau. 26/8/2015.
.
Bayan maigirma Gwamna Abdulazeez Yari, ya gabatarda Rantsuwar kama aiki Ga sabon S.S.G, prof-Shinkafi
An baiwa prof shinkafi, damar yagabatarda jawabi, inda ya bayyana godiyarsa, ga Allahu (S.W.T) wanda Ya Nunamai wannan rana, ya kuma gode ma daukacin al’ummar da suka halarci Taron, haka zalika, ya kuma sha alwashin yin Aikinsa, tsakani da Allah domin ciyarda, jihar Zamfara gaba, da Nigeria Baki Daya.
.
KUNGIYAR:
“TAFIDAN KAURA SOCIAL MEDIA FORUM.”
Na taya sabon S.S.G, Prof.shinkafi, murna, dafatan Allah ya taimaki jihar zamfara, da Nigeria, baki Daya.

Advertisements