BAJE KOLIN, WASU DAGA CIKIN AYYUKAN MAIGIRMA DISTINGUISH SENATOR TIJJANI YAHAYA KAURA:
*
*
1- Tafidan Kaura shine wanda ya kawo NTA a Kaura-namoda wadda kawo yanzu Al’umma nanan Sun samu harkaryi cikinta, sannan Ya zama Super Chairman, na shugabannin kananan hukumomin Nigeria, sanda yana Chairman. Na Kaura L.G saboda dai goge warsa.
*
*
2-Lokacinda maigirma Tafidan kaura na minister, Yasamu tafiye tafiye kasashe dadama domin,samowa dama kawoma Nigeria gaga rumin cigaba, ta fannin kulla Yar jeje niyar cina kayya, tsakanin Nigeria da kasashen waje, wasu tafiye tafiyen Yayisu shi kadai, wasu kuma yayi su tareda maigirma tsohon shugaban kasa margayi Umar musa ,YarAdua.
ii-kasashenda Tafida ya ziyarta domin kullo mu’a maloli muhimman da zasu kawo gaga rumin cigaba a Nigeria kuwa sune kamar haka:
*-kasar Saudiyya, inda munsamu cikakken bayani dauke da potuna, mai nuna poton tafidan kaura,da shugaba ‘yar Adua, Tare da, sarkin makka,
Yakuma je kasar
Kamaru, domin kulla dankon zumunci tsakanin Nigeria da kamaru
Ya je,America
Yaje chana
Yaje faransa, England, Libiya,
Dadai
sauran kasashen ketarenda maigirma Tafida, ya ziyarta wadanda lokaci ba zai bamu damar rattabo sunayen suba, kuma duk yayi wannan tafiye tafiye ne, domin, kawo cigaba a Nigeria. Da ma Al’ummar Nigeria baki daya. Ta fannoni dadama
*
*
3-tafidan kaura a lokacinda yana chairman ya gina kata fariyar maqabarta domin binne wadanda suka rigamu gidan gaskiya.
*
*
4-yabawa masarautar kaura namoda kulawa mai muhimmancin gaske,domin jaddada da,ar sa da biyayyar sa zuwaga wannan masarauta
*
*
5-Tafidan kaura yaraya gidajen talakkawa dadama tahan yoyi dadama kamar jine masu gidaje da baiwa al’umma jari don kama sana’o’i, mabanbanta
*
*
6- Senator Tafida yayi tituna acikin garin kaura kamar haka, M.T.D zuwa dan tudu, santar gidan Alhaji alqali mai gandi, Titin daya Tashi daka Sabuwar Tasha ya zarce masallacin malam haruna, Titin daya shiga kofar modomawa, haka kuma yagina sabbin assibitoci a kauyukka dadama wadanda haryanzu dasu ake tin kaho da Alfahari a wadannan garuruwa,
*
*
7-yakara fadadawa dagina sabbin dakunankaratu sassa daban dadan na yankin kaura da kewayen ta domin baiwa dalibanmu samun damar karatu batare da tsangwama ba.
*
*
8-Senator Tafida Yana chairman kaura L.G ya gina kata fariyar kasuwa acikin garin kaura-namoda wadda ya ginata shekara wa shekaru, amma haryanzu ana amfani da ita a wannan gari na k/namoda jamaa nanan akullun suna gudanarda kasuwancinsu acikinta.
*
*
9-Ya yi babbar tashar mota acikin garin kaura-namoda ta sharda kusan zaa iya cewa ita ce tasha ta farko da aka fara samarwa wadda aka kashema miliyoyin kudi kamarta tazama ta daya da ake da ita aciki da wajen jihar zamfara
*
*
10-Sanda Yana minister ya biyawa mutun kusan 110, suje kasa mai tsalki domin sauke farali, kuma duk wannan na daga cikin jinkai na maigirma Senator
*
*
11-ya kuma samawa mutane aiki kamadaga matakin jiha dama tarayyar Nigeria baki daya
*
*
12-ya samarda layin wayar tafida gidanka, a wannan yanki namu na zamfara ta arewa wanda ada sanda babushi saidai ai ta amfani da akwatin aika sako, ba,a masan minene akira mutun ga phone ba
*
*
13-yanzu haka Tafidan kaura na dauke da nauyin mutane dadama wadanda yakai makarantu dadama domin zuwa suje suyo karatu
*
*
14-Tafidan kaura mutunne wanda gabaki daya bai daukansa bakin komiba, komi kake yaro kaiko jariri kake kazo wajen tafida saiya nunama halin jinkai da halin yakamata
*
*
15-Tafidan kaura mutunne wanda babu ruwansa da daukar jita-jita, inma kakawomai ita zaicema kabarta domin ba wannan labarin yakeso da kaiba
*
*
16-saboda tsananin gudun duniya na Senator tijjani yahaya kaura kawo yanzu babu wani shaguna, ko wata masana antarda zaka ce tashi ce wadda akullun ake kawomai kudi, koda masana anta ya budama saidai yace katsareta, kacigaba da kasuwancinka batareda ka bashi sisin kwaboba, don shi atunaninsa haryanzu bai isa yace zai tara kudiba, lokacin tara abin duniya garai bai yiba
*
*
17-Tafidan kaura duk siyasar da yake yana yinta ne domin al’umma badon karankansaba, domin shi mutunne mai tsananin son ganin yana tallafama al’umma, yazan akullun suna tinkaho, da takama da shi a daukacin rawuwarsu
*
*
18-Tafidan kaura ko sanda yarika mukamin sakataren gwamnatin jihar zamfara, ya samawa jama’a masu dinbin yawa aikin gwamnati a matakan gwamnati dadama na jihar zamfara,
*
*
19-Tafidan kaura kowa ya shedi ba azzalumi neba, tun lokacinda yana chairman na karamar hukuma, inda zakaga amatsayinsa na chairman yazo ya zauna da karamin yaro suna dariya da kikkewa, dama cin abinci tare dashi, batareda ya nunama wannan yaron wata bakar fuskaba
*
*
20-Tun lokacinda tafida yayi board chairman,schoolteacher, commisioner,minister, S.S.G kawo yanzu, kowa ya shedishi da kamanta gaskiya da adalci, ba barawo neba, kuma ba mai wacaka da dukiyar Al’umma bane.
*
*
21-har yanzu ba’a taba wani dan siyaya dayayi shekara takwas bisa karagar mulki ba amma yana zaune agidan haya bayada ko bukka har ya sauka saida sarki yabashi fili sannan ya gina gidansa nakansa saboda gudun duniya. Kuma har yasauka chairman kaura L.G bayada ko hege guda daniyar ajiya kuma bayada Naira dubu dari biyar acikin account dinsa.
*
*
22-kO A KWANANNAN maigirma Tafidan kaura yasamawa mutun 20 ayyukanyi a federal university dake Gusau jihar zamfara, yanzu haka sunanan suna gudanarda rayuwarsu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, domin sun samu abin dogari akawunansu,su da iyalansu.
*
*
25- Tafidan kaura sanda Yana Chairman na Kaura L.g ya yi primary schools, sannan yayi manya-manyan magudanan Ruwa, yayi dakunan shanmagani, yakai Famfuna, acikin wasu kauyukan dake cikin karamar hukumar mulki ta kaura-namoda.
*
*
Da wannan muke rokon Allah kabaiwa maigirma Dintinguish Senator Tafidan kaura ikon dorawa daga wadannan ayyukan Alhairin dayake Wa Al’umma, Allah kasa wannan mukami yazamo silar shigarshi Aljannar fir’dausy, Allahumma Amin

Wrote By #Lecturer Aminu Muhammad Kaura.

Advertisements