DUBU YA CIKA
Rundunar Yan sandan Farin Kaya ta(DSS) tare da
Jami’an Tsaron Filin Jirgin Sama na Dr Nmandi
Azikiwe (ASD)sun Cafke wani Dan Leken Asiri na
kungiyar Boko haram da ya so Ya tayar da
Bomb
.
An Cafke Suleman Abdulrahman wanda akafi
sami da(Sunday Ajayi) Dan shekara 14 a Filin
Jirgin Sama na Dr Nmandi Azikiwe dake Abuja
.
Da ya daga cikin Jami’an Tsaron hukumar
Tsaron Farin kaya ta(DSS) Mr Tony Opuiyo yace
a ranar litinin data gabata ne aka cafke dan
Leken Asirin na boko haram
inda ya kara da cewar Ana Bincikar Fasinjoji ne
aka tabbatar da kama wannan Mutumin mai
suna Suleman Abdulrahman
Ya Allah kakawo mana karshen wannan masifa
AMEEN

Advertisements