MASU SON SHIGA TSAKANINA DA BABA BAZASUYI NASARA BA- Amechi
Tsohon Gwamnan jahar Rivers haka kuma
Daraktan Kamfen na Shugaban kasar Nigeria
Muhammadu Buhari ya Musanta Zargin da ake
na cewar
.
Ya Nuna Rashin Jindadinsa akan Mukamin da
shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya Nada na
Babban Sakataren Gwamnatin Tarayya, Bai
bashi ba,
.
Inda yake cewar Shi bai fadi hakan ga kowacce
Kafar sadarwa ba kuma kage ake masa
Tsohon Gwamnan dai Ya Sanar da hakan ne A
yau Asabat A Ofishinsa dake Portcourt Babban
Birnin jahar Rivers
Menene Ra’ayinku?
Ya Allah kakawo mana cigaba kasar mu AMEEEN

Advertisements