BUHARI ya cika kwanaki 100 a office, masu albarka, ku karanta kusha mamaki !!!
.
.
A lokacin CAMPAING yace da abu 3 zai fara mulkinsa, 1 Tsaro 2 Cin hanci 3 Aiki ga Matasa amma yau munga canji a kowane bangare, MISALI
.
1. Ana rantsar dashi ya maida helkwatar tsaro a MAIDUGURI saboda yakida boko haram@
.
2. Ya rage albashinsa dana mataimakinsa da kashi 50% wato zai karbi rabi kenan@
.
3. Yakai ziyara makwafta NIGER * CHADI * KAMARU * BENIN saboda yaki da boko haram@
.
4. Ya tafi kasar AMERICA ya dawoda dangantakar dake tsakaninmu dasu@
.
5. Ya rage yawan jiragen sama da PRESIDENT yake amfani dasu daga 16 zuwa 9@
.
6. Ya gyara matatun mai REFINARYS guda 4 da muke dasu a nigeria dan samun PETUR cikin sauki@
.
7. Ya daura damarar yakida cin hanci da rashawa da satar kudin kasa, har wasu na dawoda kudin da suka sata@
.
8. Ya nada sabbin kwamandojin sojoji masu hazaka da jajircewa akan aikinsu domin yaki da BH@
.
9. Wutar lantarki NEPA ta karu da karfin mega was dubu 4,820 daga hawansa zuwa yau@
.
10. Ya dawoda martabar NIGERIA a idon kasashen duniya, inda kowa yake kallon kasar da mutunci@
.
11. Yana biyan yan tawayen (NEJA-DELTA) alawus na dubu 65 duk wata, ada dubu 15 ake basu a lokacin EBELE@
.
12. Yana bawa mutanen da suka cancanta mukamai, saboda kawo cigaban kasar NIGERIA@
.
13. Ya umurci ma‘aikatun gwamnati da hukumomi su rinka amfani da asusun ajiya 1 dan maganin satar kudin kasa (One Accaunt)@
.
14. Ya ragewa yan majalisa albashi da alawus da kashi 50% saboda ana kashe musu makudan kudi@
.
15. Zai dauki sabbin yan sanda POLICE dubu 10 sannan kuma ya rage yan sanda masu yiwa manyan mutane aiki@
.
16. Ya dawoda sojoji dubu 30,37 wanda JONATHAN ya kora saboda sunki zuwa yakida BH dan sunce babu kayan aiki@
.
17. Ya bada izinin a share dagwalon gurbataccen mai daya zube ya bata muhallin jama‘ar dake yankin neja delta@
.
18. Yayi alkawarin zai tada kamfanin jiragen sama mallakar gwamnatin nigeria, wato (Nigerian Airwest)@
.
A kwana 100 kacal, ALLAH ya bada lafiya da nisan kwana, ubangiji Allah ya kara ciyarda NIGERIA da yan 9ja Gaba, ya taimaki Gwamnatin PMB. Da Gwamnatin APC ga baki Daya.