Jadawalin Ma’aikatun Da Buhari Ya Kori
Shuwagabanninsu:
.
1. Hukumar kula da rarar man fetur (PTDF)
2.Hukumar da ke sa ido kan hada kan kasashen
Afirka (NEPAD)
3.Asusun samar da Inshora na Najeriya (NSITF)
4.Hukumar tabbatar da ka’ida wajen sayar da
kayayyakin Najeriya (NCDMB)
5.Bankin bayar da rance sayen gidaje (FMBN)
6.Asusun tallafawa manyan makarantu (TETFund)
7.Hukumar bunkasa fasarar sadarwa ta Najeriya
(NITDA)
8.Asusun daidaita farashin man fetur (PEF)
9.Hukumar kula da jiragen kasa (NRC)
Hukumar da ke sa ido a harkokin saye-saye na
gwamnati(BPP)
10.Hukumar cefanar da kaddarorin gwamnati
(BPE)
11.Hukumar kula da kayyade farashin man fetur
(PPPRA)
12.Hukumar da ke sa ido kan ingancin kayayyaki
(SON)
13.Hukumar da ke sa ido kan inganci abinci da
magunguna(NAFDAC)
14.Hukumar da ke neman masu zuba jari a
Najeriya (NIPC)
15.Bankin Masana’antu na Najeriya (BoI)
16. Cibiyar kula da ci gaban mata(NCWD)
17.Asusun bayar da horo kan masana’antu
18. Bankin da ke kula da shigowa da fitar da
kayayyaki
19. Hukumar da ke hana fataucin mutane
(NAPTIP).
.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan shi ne ya
nada akasarin wadannan mutanen da aka kora.

Advertisements