*AL’UMMA SUN BAYYANA GAMSU WARSU DA YANDA SANATAN ZAMFARA TA AREWA*

*SEN. TIJJANI YAHAYA KAURA*

YA DAURA DAMARAR YAKI DA CUTAR DAN SAN KARAU A YANKIN SA NA *ZAMFARA TA AREWA*

facebook
tyk

. Lectureraminukaura.wordpress.com

.

*Distinguished Senator Tijjani Yahaya kaura*, Daga jin Rahoton wannan cuta mai kashe Al’umma take -Yanke data bullo baiyi wata wataba wurin nada kwamiti na musamman domin Ta Fiya ya binciko, Ya kuma gano hanyar da za’a da kulle wannan cuta ba tare da bata lokaci ba, Jin kadan da kafa wannan kwamiti mai girma senator, Yau 8/4/2017 Ya Yanke ayyukansa na office yazo ta kanas ta kano a Yankinsa na Zamfara ta Arewa,

Inda yaje kowace karamar Hukuma.

.

Ya Hannuntama Sarakunan kananan hukumomin Maganuka da Zasu Rabama bayin Allah’n da Suka kamu da wannan cuta ta dan San karau.

.

Senator da kansa, da kafafunsa, ba aike yayi ba yaje kananan hukumomi kamar haka

.

1- Bmagaji

2- Kaura

3- Shinkafi

4- Zurmi.

.

Yaga wadanda suka kamu da wannan cuta ta dan San karau, Ya Raba makuddan kudade ga bayin Allahn da suka rasa ‘Yan uwansu sakamakon wannan Annoba, Dama wadanda suka kamu da cutar Ta dan san karau, Ya kuma bada Dinbin maganuka Domin Rabawa ga wadanda suka kamu ,Da cutar Dama maganin Riga kafi ga wadanda basu kamu ba domin ta zamo Kariya ga kamuwar Da cutar ta dan san karau.

.

Al’umma sunyi ta sanyawa Senator Albarka akan wannan na mujin kokari daya nuna wurin kulawa, da kuma damuwarsa ga abunda ya shafi Talakawansa.

.

Sun roki Allah ya sakamai da Akhairi ya Kuma kareshi daga sharrin masheranta, ya Daukakka darajarsa fiye da yanda bai zataba.

Senator Tijjani Yahaya kaura, Al’umma na godiya kuma sunce a fadama Koshekara 1000 za’kayi kana tsayawa takarar Senator zasu zabeka, Domin Baka Zame masu Butuluba, Allah ya dafama ya rabaka kunya duniyarka da Lahirarka Amin.

Advertisements