*KWAMITIN DA MAIDARAJA GWAMNAN ZAMFARA YA NADA KAN YAKI DA CUTAR DAN SAN KARAU KARKASHIN JAGORANCIN SSG. PROF. SHINKAFI NANAN DARAM BA’A ROSHESHI BA*

.

*KARYARKU MAHASSADA TA ALLAH BA TAKUBA SSG. YA WUCE DA SANINKU, KUMA SHIGA TSAKANIN SSG. DA GWAMNA AA YARI SAI ALLAHN DAYAYI SU BA KUBA MASU NEMAN MULKI IDO RUFE. 

*Kwamitin Da Maidaraja Gwamna Ya Kafa na yaki da dan San Karau, karkashin Jagorancin SSG Professor Shinkafi* _ Nanan Daram, ba’a Soke shiba

.

*Babu wani Kwamiti Da Mai daraja Gwamna ya Taba sa Professor Shinkafi ya Jagoranta, Ya Dawo Yaro sheshi. Kafin Ya Kammala Aikinsa*

 

*Amma shi wani dan Takara Munsan Gwamna Ya Na Dashi Chairman na Kwamitin Alhazai (Kwamitin Aikin Hajji) Mai Daraja Gwamna ya dawo Ya Rosheshi saboda Almun dahalar* da Maidaraja Gwamna Ya Bankado Anyi a cikin Kwamitin

.

Munyi Allah waddai da Wadansu Rubuce- Rubuce da Mukaga wadansu Yaran wani Dan Takarar Gwamnan Zamfara nayi Kan *SSG. Professor Abdullahi Muhammad (Walin Shinkafi)* inda Suke alakantashi Da Almun dahana A Kwamitin da Maigirma Gwamna ya Nadashi a matsayin Chairman na kwamitin.

Har Suke fada xewa wai An Roshe kwamitin Alhali Karyace suke Tsagaronta.

.

Idan kun Lura Duk A Gidan ‘Yan Siyasar da muke dasu A Zamfara babu Gidan Dan Siyasar da Ake Zagin Maidaraja Gwamna (Ya Ransa Ke Zagin Gwamna Kai Tsaye)

Kamar Gidan wannan dan takarar Gwamna.

Shidai wannan dan takarar Gwamna ya fada cewa Duk wanda za’a Zaga a zaga in banda mutun Guda.

.

Shiyasa duk Cikin Ya Ran ‘Yan siyasar dake Zamfara Babu Yaran dake zagin *His Excellency Governor ABDULAZIZ Abubakar Yari,* Da Mukarabbansa, kamar Yaran dake gidan wannan dan takara.

.

Kwanuka Yaran wannan dan Takara sun bullo da Zagin *Gwamna Abdulaziz Yari da mukarabban Gwamnatinsa, Inda ma Sukayi Amfani da wata Kungiya ta GUSAU APC FACEBOOKERS* Suna Basu Direction suna shiga a internet Suna Cin mutuncin GWAMNATIN GWAMNA AA Yari da muka rabbansa, Sai Daga baya Suka gano cewa idan sukaci gaba da haka, Asirinsu Zaya tonu, kuma kwance suke ga laka

Domin Hanyace sukabi marar 6ullewa, Domin GWAMNA shi Keda wuka da nama a jihar sa.

.

Sai suka Koma Zagin Chief of staff, Da Hon. Ibrahim Dosara, Dama wasu manyan Mukarabban Gwamnati

.

Yanzu Babu kunya babu tsoron Allah wadannan Mutane Sun dawo Suna Zagin Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara *professor Abdullahi Muhammad walin Shinkafi* saboda sunaganin Cewa Zaiyi wuyar gaske Inba Shi Gwamna AA Yari zai tsaida takarar Gwamna Ba,

Inda suke alakantashi da Cewa wai Yayi Almun dahana ga kwamitin da Maigirma Gwamna Ya Nadashi Chairman na Yaki da dan san karau, su a tunaninsu wannan hanyar ce zasubi su zubarda mutuncin Prof Shinkafi a idon duniya, kuma itace hanyar da zasubi su rage mai masoya.

Basusan sunyi sake dan Zaki ya girma ba.

.

Muna kira ga AL’UMMAR jihar Zamfara dasu yi fatali da wadannan maganganu da wadannan mutane ke yadawa ga Internet, Akan SSG.  Sunayi ne domin su dushe Kima da mutuncin da Allah yayiwa Prof. Shinkafi a idon Duniya, kuma ba zasu iyaba

Domin Wandaduk Allah ya bari kowa na barinsa, kuma Kunyi sake dan zaki ya girma.

.

Sannan muna sane da wasu siruka da Muka tattara akan kwamitotin da maigidanku ya jagoranta, Matsawar baku shiga taitayinku ba zamu Bayyana su, domin Duniya Ta sani ta Kumayi Hukunci Ta Gano tsakaninmu Da Ku Suwaye Mazan Bata.

.

Ubangiji Allah kataimaki *Professor Abdullahi Muhammad (walin Shinkafi),* Mahaddacin Alkur-ani, Kana _ Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara, Allah kacigaba da Kara Dankon Soyayyar Juna Da Amana tsakaninsa da Maidaraja Gwamnan Gwamnoni Shehin Jihar Zamfara.