*KWAMITIN SANARWA DA YAYATA BUKIN DA MAIGIRMA SANATAN ZAMFARA TA AREWA ZAIYI NA WANKAR DA ‘YA ‘YANSA*

.

*NA SANARDA KU CEWA*

.

*BUKI NA FARAR KAZA BALBELA BA GAYYATARTA AKE BA*

.

*SANATA MAI WAKILTAR ZAMFARA TA AREWA SEN.TIJJANI YAHAYA KAURA.*

*NA GAYYATAR KA/ KI/ KU ZUWA WURIN DAURIN AUREN ‘YA ‘YAN SA.*

.

Mai girma Sanatan Zamfara ta Arewa *Distinguished Senator Tijjani Yahaya kaura*, na Gayyatar ka/ki/ku

Malaman Addini na Jihar Zamfara, ‘Yan Siyasar Jihar Zamfara, ‘Yan kasuwar Jihar Zamfara, Ma noman Jihar Zamfara, ma Sassakan jihar Zamfara_ Zuwa Wurin Daurin Auren ‘Ya ‘Yan sa

Masu sunaye kamar haka:

.

1- *ZAINAB TIJJANI YAHAYA KAURA.*

.

2- *RABI’ATU TIJJANI YAHAYA KAURA.*

.

wanda za’ayi kamar haka:

.

 

Rana: Assabar_ 22/4/2017

Gari: Kaura-Namoda

Wuri: Kofar Gidan mai martaba Sarkin kiyawan kaura

Lokaci: 12:00 PM.

.

Dafatan Allah ya yasa Ayi wannan kasai taccen Biki lafiya Akare lafiya, Allah ya bada ikon halarta Amin.

.

Sanarwa daga *Lecturer Aminu Muhammad kaura*

(Sarkin Yakin Tafidan kaura)

.

A madadin:

Honourable Alhaji Ahmad Rulwanu Kaura ZANNAN SABON GARIN KAURA

  • *( SAKATAREN YADA LABARAN KWAMITIN)*
Advertisements