KWAMITIN SANARWA DA YAYATA BUKIN DA MAIGIRMA SANATAN ZAMFARA TA AREWA ZAIYI NA WANKAR DA ‘YA ‘YANSA

.

NA SANARDA KU CEWA

.

BUKI NA FARAR KAZA BALBELA BA GAYYATARTA AKE BA

.

SANATA MAI WAKILTAR ZAMFARA TA AREWA SEN.TIJJANI YAHAYA KAURA.

NA GAYYATAR KA/ KI/ KU ZUWA WURIN DAURIN AUREN ‘YA ‘YAN SA.

.

 Mai girma Sanatan Zamfara ta Arewa  Distinguished Senator Tijjani Yahaya kaura, na Gayyatar ka/ki/ku

Malaman Addini na Jihar Zamfara, ‘Yan Siyasar Jihar Zamfara, ‘Yan kasuwar Jihar Zamfara, Ma noman Jihar Zamfara, ma Sassakan jihar Zamfara_ Zuwa Wurin Daurin Auren ‘Ya ‘Yan sa

Masu sunaye kamar haka:

.

1- ZAINAB TIJJANI YAHAYA KAURA.

.

2- RABI’ATU TIJJANI YAHAYA KAURA.

.

wanda za’ayi kamar haka:

.

Rana: Assabar_ 22/4/2017

Gari: Kaura-Namoda

Wuri: Kofar Gidan mai martaba Sarkin kiyawan kaura

Lokaci: 12:00 PM.

.

Dafatan Allah ya yasa Ayi wannan kasai taccen Biki lafiya Akare lafiya, Allah ya bada ikon halarta Amin.

.

Sanarwa daga: Lecturer Aminu Muhammad kaura

(Sarkin Yakin Tafidan kaura)

.

A madadin:

Honourable Alhaji Ahmad Rulwanu Kaura ZANNAN SABON GARIN KAURA

( SAKATAREN YADA LABARAN KWAMITIN)

Advertisements