WADANNAN SUNE SUNAYEN JAGORORIN KWAMITIN SANARWA DA YA-YA TA _  BUKIN DA MAIGIRMA SENATOR TIJJANI YAHAYA TAFIDAN KAURA

(ZAMFARA NORTH) ZAIYI NA WANKAR DA ‘YA ‘YANSA _Tyk

.

LIST DIN SUNAYEN ‘YAN KWAMITIN DA AKA GABATAR MUNA SUNE KAMAR HAKA:

.

1- HON. ABUBAKAR DHAHIRU

(Chairman, publicity committee)

.

2- HON LAUWALI ATTAHIRU D/KADE

(Member)

.

3- HON. NASIRU MAKWASHI

(member)

.

4- MUSA ALTINE SHINKAFI

(member )

.

5- HON.USMAN ALLABARI

(member)

.

6- HON. FALALU MAI KANO KAURA

(member )

.

7- HON. NUHU ISAH ABIYOLA

(member )

.

8- HON. HALI SIDI KAURA

(member )

.

9- JAMILU ILIYASU B/MAGAJI

(member )

.

10- ALH. SANI ABDULLAHI D/ISAH RADIO

(member )

.

11- ALH. SIRAJO MUDI

(member )

.

12- HON. IBRAHIM KASUWAR DAJI

(member )

.

13- HON. MUAZU S/YAKI BANGA

(member )

.

14- ALH. LAWAULI YAU MADUGUN KAURA

(member )

.

15-  ALH. SULE BASHIR KARFE

(member )

.

16- ALH. BUHARI ALIYU (DAN DARMAN KAURA)

Member

.

17- ALH. SANI NONO AYAGAWA

(member )

.

18- Lecturer Aminu Muhammad kaura

Member

.

19- ALH. AHMED RILWANU_

ZANNAN S/GARI KAURA

(Secretary publicity Committee).

.

 

Shidai wannan kasai taccen Taro Zai Gudana a Jihar Zamfara, ARanar 22/4/2017 Idan Allah ya kaimu A fadar Maimartaba Sarkin Kiyawan Kaura-namoda Ta Jihar Zamfara da Misalin Karfe 12:00 am. Na Rana.

.

Ya Allah muna Rokonka Da Sunayenka madaukaka _ kasa ayi wannan buki lafiya akare lafiya, Allah ka tabbatar da Nasara ga wannan Aure, Allah kasa Wannan Aurarda ‘Ya ‘Ya Da Maigirma Senator zaiyi yayi silar shigarsa Aljannar Fir-dausy.

Allah kasa ace gara da ankayi.

Allah ka bada zuri’a Dayyaba.

Amin thumma Amin.

.

Wannan Sakone Daga:

Lecturer Aminu Muhammad kaura.

(Sarkin Yakin Tafidan kaura)

.

Amadadin Honourable Ahmed Rilwanu kaura

(ZANNAN SABON GARIN KAURA )

Secretary ,Publicity committee

Advertisements