Gaskiya the Enough is enough, Yajin aikinnan da ma’aikata keyi a jahata ta Zamfara ya isa hakanan

Yaushe ne zaku shiga yajin aiki lokacin da Kun tattaba akwai majin yata a, asibitotinmu na Zamfara, wadanda kuma sakamakon wannan yajin aiki da kuke Allah dai yasan irin yanda majinya tanmu suka ta gayyara a jihar Zamfara

Shin ku shugabannin kwadago Kufa sani munsan mafiyawancinku Kanku kukewa fada bawai talakawa ba Definitely it’s too late to Cry when the head is Cut up.
#Yajin aikinnan Dai Dabi’u ne kukeyi na Turawan Yamma, Yajin aikinnan Ya swabama shari’ar muslunci, bamu ganshiba acikin Alkur-ani ko Hadith matsayinmu na musulmi
#Yanzu kunfison Jama”‘ar dake kwance a asibiti su kara ta gayyara, wasunsu rayuwarsu tayi halinta, Zamfara ta shiga cikin Recession, da kubari kowa ya koma bakin aikinsa?

#Kodai kujanye wannan Yajin aiki kubari kowa ya koma bakin aikinsa, ko Mu baiwa maidaraja Gwamna Shawara akan Ya bada umarni aje kowace ma aikata da ake wannan yajin aiki ayi replacement dinsu da sabbin ma aikata Wadanda zasuxo suyi aiki tsakaninsu da Allah, domin talakawan Zamfara badon karan kansu ba.

Idan Bera ma Nada sata ai daddawama da Wari.

Advertisements